Listen and Download Here
Hemel mike Abinda kashuka shizaka girba
Lyrics
Intro
Tabbas Abinda kashuka shizaka girba
Ni ne nako Micah aka Hemel
Chorus
Abinda kashuka
shizaka girba
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
Abinda kashuka
shizaka girba
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
X2
Verse 1
In kashuka mugunta
Mugunta zaka girba
In kashuka alheri
Alheri zaya bika akarshe
Kayi manafunci
Kayi kaida kawowa
Duk zaka girba
Abinda kashuka
Shizaka girbe akarshe x2
Chorus
Abinda kashuka
Abinda kashuka
shizaka girba woo
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
Abinda kashuka
shizaka girba
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
X2
Verse 2
Kana neman aure
Da sonji zakagan sunyi zuga
Zasu ce kar ku bashi
Doming yaron baida kirki so sai
Kana neman aiki
Kokuma sana arka kake yi
Zasu taru sugan sunkaika kasa dagana zakagan suna murna atake
Kuyi manafunci
Kuyi kaida kawowa
Duk zaku girba
Abinda kunshuka
Shi zaku girba akarshe x2
Chorus
Abinda kashuka
shizaka girba
Abinda kashuka
shizaka girba akarshe
Abinda kashuka
shizaka girba
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
Abinda kunshuka
shizaku girba woo
Abinda kashuka ahh
shizaka girbe akarshe
Abinda kashuka
shizaka girba
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
(Kamuku Chanting)
Chorus
Abinda kashuka
shizaka girba
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
Abinda kashuka
shizaka girba
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
Abinda kashuka woo
shizaka girba woo
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
Abinda kashuka
shizaka girba
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
Abinda kashuka
shizaka girba
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
Abinda kashuka
shizaka girba
Abinda kashuka
shizaka girbe akarshe
Outro
(Kamuku Chanting)